Tunaninka Kamanninka

Littafinka tunaninka kamanninka wallafar marigayi Alhaji Bashir Othman Tofa Kano

Developer: KareemTKB

Category: Education (app)

About

DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI Wannan littafi TUNANINKA KAMANNINKA yunkuri ne mai kyau wajen kyautata dabi'un al'umma tare da dora su bisa tafarkin da zai basu daukaka a duniya da lahira. Marubucin ya nutsu wajen fahimtar halin dan Adam da kuma irin cutar dake damun zuciyarsa, sannan kuma ya bayar da maganin cututtukan. Hakika, a ganina ya gano maganin. Duk wanda ya sha maganin da Alhaji Bashir Othman Tofa ya ba wa zuciya a wannan littafi, to ya waraka! Wannan kadan kenan daga ta'alikin da Dan Masanin Kano Alhaji (Dr.) Yusuff Maitama Sule yayi wa littafin.

Details

More in Education

ilovalar.com for Android